Kasashen Iran da Ghana sun cimma yarjejeniyoyi da dama tsakanin su, da suka hada da kasuwanci, cinikaya da noma.
bangarorin biyu sun cimma wannan matsayin ne a yayin ziyara da shugaban kasar Ghana John Dramani Mahama keyi anan birnin Tehran, bayan ganawa da takwaransa na Iran Dr Hassan Rohani.
A jiyya ne shugaba Mahama ya iso nan birnin Tehran tare da rakiyar babbar tawagar 'yan siyasa da masu zuba jari na kasar sa.288